Dan 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan samari huɗu kuwa, Allah ya ba su ilimi, da sanin littattafai, da hikima. Ya kuma yi wa Daniyel baiwar ganewar wahayi da mafarkai.

Dan 1

Dan 1:7-21