Ayu 9:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba wanda ya taimaki Allah shimfiɗa sammai,Wanda yake taka raƙuman ruwan teku, ya kuma kwantar da su.

Ayu 9

Ayu 9:4-10