Ayu 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Allah ba zai huce fushinsa ba.Ya murƙushe maƙiyansa waɗanda suka taimaki dodon ruwan nan da ake kira Rahab, wanda ya tayar masa.

Ayu 9

Ayu 9:8-16