Ayu 6:12-14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

12. Da dutse aka yi ni?Ko da tagulla aka yi jikina?

13. Ba ni da sauran ƙarfi da zan ceci kaina,Ba inda zan juya in nemi taimako.

14. “A cikin irin wannan wahalaIna bukatar amintattun abokai,Ko da na rabu da Allah, ko ina tare da shi.

Ayu 6