Ayu 42:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk ƙasar ba 'yan mata kyawawa kamar 'ya'yan Ayuba. Mahaifinsu kuwa ya ba su gādo tare da 'yan'uwansu maza.

Ayu 42

Ayu 42:11-17