Ayu 41:22-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

22. A wuyansa ƙarfi yake zaune,Razana tana rausaya a gabansa.

23. Namansa yana ninke, manne da juna,Gama ba ya motsi.

24. Zuciyarsa tana da ƙarfi kamar dutse,Ƙaƙƙarfa kamar dutsen niƙa.

25. Sa'ad da ya miƙe tsaye, ƙarfafa sukan tsorata,Su yi ta tutturmushe juna.

Ayu 41