Ayu 40:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya yi wa Ayuba magana.

2. “Mai neman sa wa wani laifi ya jā da Mai Iko Dukka?Wanda yake gardama da Allah, bari ya ba da amsa.”

3. Ayuba ya amsa wa Ubangiji ya ce,

Ayu 40