Ayu 4:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar zakoki da ba su da abin da za su kashe su ci,Haka nan za su mutu, 'ya'yansu kuwa su warwatse duka.

Ayu 4

Ayu 4:1-13