Ayu 39:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakan yi nishi a fadama,Yana murna saboda ƙarfinsa,A wurin yaƙi ba ya ja da baya, ba ya jin tsoron kibau.

Ayu 39

Ayu 39:20-30