Ayu 39:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Takan yi wa 'ya'yanta mugunta,Sai ka ce ba nata ba ne,Ko da yake ta sha wahala a banza,Duk da haka ba ta damu ba.

Ayu 39

Ayu 39:7-20