Ayu 39:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. “Ka san lokacin da awakan dutse suke haihuwa?Ka taɓa lura da yadda batsiya take haihuwa?

2. Ka san ko watanni nawa suke yi kafin su haihu?Ka san lokacin haihuwarsu?

3. Ka san lokacin naƙudarsu, sa'ad da suke haihuwar 'ya'yansu,Lokacin da 'ya'yansu suke fita cikinsu?

Ayu 39