Ayu 32:14-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

14. Ba da ni Ayuba yake magana ba,Saboda haka ba zan amsa masa da irin amsarku ba.

15. “Abin ya cika musu ciki, ba su ƙara amsawa ba,Wato ba su da ta cewa.

16. Ni kuma sai in tsaya don ba su ce kome ba?Sun tsaya kurum, don ba su da ta cewa?

Ayu 32