Na kasa kunne gare ku sosai,Amma ko ɗaya ba wanda ya kā da Ayuba.Ba kuma wanda ya ba shi amsar tambayarsa.