Ayu 32:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Mutanen nan uku sun daina ba Ayuba amsa, saboda yana ganin kansa adali ne.

2. Sai Elihu, ɗan Barakel, mutumin Buz, daga cikin iyalin Arama, ya husata, yana fushi da Ayuba saboda ya baratar da kansa, bai bari Allah ya baratar da shi ba.

Ayu 32