Ayu 31:31-34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

31. Ko mutanen da suke cikin alfarwata ba wanda zai ce,Ga wani can da bai ƙoshi da nama ba.

32. Ban bar baƙi su kwana a titi ba,Ƙofar gidana a buɗe take ga matafiya.

33. Idan na ɓoye laifofina a zuciyata,

34. Ko na tsaya shiru saboda tsoron taron jama'a,Saboda kuma baƙar maganar mutane ta razanar da ni,

Ayu 31