Ayu 30:28-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

28. Na yanƙwane, amma ba yanƙwanewar rana ba,Na tsaya a gaban taron jama'a, ina roƙon taimako.

29. “Na zama ɗan'uwan dila,Na kuma zama aminin jiminai.

30. Fatata ta takura, ta zama baƙa,Ƙasusuwana suna zogi saboda zafi,

31. Saboda haka garayata ta zama ta makoki,Sarewata kuma ta zama muryar masu kuka.”

Ayu 30