Ayu 29:23-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Suna jirana kamar yadda ake jiran ruwan sama,Da baki buɗe, kamar yadda ake jiran ruwan bazara.

24. Nakan yi musu murmushi sa'ad da suka fid da zuciya,Ba su yi watsi da fara'ata ba.

25. Nakan zaɓar musu hanyar da za su bi,Ina zaune kamar sarki a tsakanin mayaƙansu,Kamar mai ta'azantar da masu makoki.”

Ayu 29