Ayu 27:22-23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

22. Za ta murɗe su ba tausayi,Hakika za su yi ƙoƙari su tsere daga ikonsa,Sai su yi ƙundumbala.

23. Kowa zai tafa hannu yă yi musu tsaki har su tashi daga wurin da suke.”

Ayu 27