Ayu 26:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah ne ya shimfiɗa arewa a sarari kurum,Ya rataya duniya ba bisa kan kome ba.

Ayu 26

Ayu 26:1-14