Ayu 25:4-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. Akwai wanda ya isa ya zama adali,Ko mai tsarki a gaban Allah?

5. Hasken wata ba haske ba ne a gare shi,Ko taurari ma ba su da tsarki a gabansa.

6. To, mutum fa? Ai, wannan tsutsa ne, ɗan ƙwaro kawai.Me mutum ya daɗa a gaban Allah?”

Ayu 25