Ayu 24:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar jakunan jeji waɗanda sukan nemi abinci a busasshen jeji,Haka matalauta suke,Ba inda za su iya samo wa 'ya'yansu abinci.

Ayu 24

Ayu 24:1-9