Duk da haka Allah ya san kowane irin hali da nake ciki.Idan ya jarraba ni zai tarar ni tsattsarka ne.