Ayu 23:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ayuba ya amsa.

2. “Duk da haka zan yi tawaye in yi wa Allah gunaguni,In dinga yin nishi.

3. Da ma na san inda zan same shi,In kuma san yadda zan kai wurinsa,

Ayu 23