Ayu 20:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mugun mutum yakan harar da dukiyar da ya samu ta hanyar zamba,Allah zai karɓe ta har da wadda ya ci a cikin cikinsa.

Ayu 20

Ayu 20:7-16