Ayu 20:12-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗanɗana mugunta yana da daɗi a gare shi ƙwarai,Yakan sa wata a bakinsa don ya riƙa jin daɗin tsotsanta.

Ayu 20

Ayu 20:7-16