Ayu 20:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tilas 'ya'yansa maza su biya zambar da ya yi wa matalauta,Tilas hannuwansa su biya dukiyar da ya ƙwace.

Ayu 20

Ayu 20:2-11