Ayu 19:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma yanzu, sai ku ji tsoron takobi,Ku ji tsoron takobin da yake kawo hasalar Allah a kan zunubi.Don haka za ku sani akwai wani mai yin shari'a.”

Ayu 19

Ayu 19:24-29