Ayu 18:3-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

3. Me ya sa kake tsammani mu dakikai ne kamar shanu?

4. Cutar kanka kake yi saboda fushin da kake ji.Duniya za ta ƙare ne sabili da kai?Za a kawar da duwatsu sabili da kai?

5. “Za a kashe hasken mugun mutum,Harshen wutarsa ba zai ƙara ci ba.

6. Fitilar da take cikin alfarwarsa ba za ta ba da haske ba.

Ayu 18