Ayu 18:20-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. Daga gabas zuwa yamma, duk wanda ya ji labarin ƙaddarar da ta same shi,Zai yi makyarkyata, ya yi rawar jiki don tsoro.

21. Wannan ita ce ƙaddarar mugaye,Wannan ita ce ƙaddarar mutane waɗanda ba su damu da kome na Allah ba.”

Ayu 18