Ayu 18:1-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Bildad ya amsa.

2. “Ayuba, mutane kamarka sun taɓa yin shiru?Da ka yi ƙoƙari ka kasa kunne da mun yi magana da kai.

3. Me ya sa kake tsammani mu dakikai ne kamar shanu?

4. Cutar kanka kake yi saboda fushin da kake ji.Duniya za ta ƙare ne sabili da kai?Za a kawar da duwatsu sabili da kai?

Ayu 18