Ayu 18:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU) Bildad ya amsa. “Ayuba, mutane kamarka sun taɓa yin shiru?Da ka yi ƙoƙari ka kasa kunne da mun yi magana da kai.