Ayu 17:14-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

14. Zan ce kabari shi ne mahaifina,Tsutsotsin da suke cinye ni su ne mahaifiyata, da 'yan'uwana mata.

15. Ina ne zan sa zuciyata?Wane ne ya ga inda zan sa ta?

16. Akwai wanda ya yi shiri a binne shi tare da ni,Mu tafi tare da shi zuwa lahira?”

Ayu 17