Amma abokaina sun ce dare shi ne hasken rana,Sun kuma ce haske yana kusa,Ko da yake ina cikin duhu.