Ayu 16:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ayuba ya yi magana.

2. “Ai, na taɓa jin magana irin wannan,Ta'aziyyar da kake yi azaba ce kawai.

3. Ka dinga yin magana ke nan har abada?A kullum maganarka ita ce dahir?

Ayu 16