Ayu 15:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Allah yana ta'azantar da kai,Me ya sa har yanzu ka ƙi kulawa da shi?Mun yi magana a madadinsa a natse da lafazi mai daɗi.

Ayu 15

Ayu 15:6-18