Ayu 14:8-10 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ko da yake saiwoyinsa sun tsufa,Kututturensa kuma ya ruɓe a ƙasa, In aka zuba ruwa, sai ya toho kamar sabon tsiro.