Ayu 13:19-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

19. “Ya Allah, za ka yi ƙarata?Idan kuwa ka yi, to, a shirye nake in yi shiru in mutu.

20. Ina da abu biyu da zan yi maka roƙo,Ka yarda da su, sa'an nan ba zan yi ƙoƙari in ɓoye ba.

21. Wato ka daina hukuncin da kake yi mini,Kada ka sa razanarka ta ragargaza ni.

Ayu 13