Ayu 11:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya faɗa maka hikima tana da fannoni da yawa.Akwai abubuwa waɗanda suka fi ƙarfin ganewar ɗan adam.Duba, Allah ya ƙyale wani ɓangare na laifinka.

Ayu 11

Ayu 11:1-13