Ayu 11:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Zofar ya amsa. “Ba wanda zai amsa dukan wannan surutu?Yawan magana yakan sa mutum ya zama daidai?