Ayu 10:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) “Na gaji da rayuwa,Ku ji ina fama da baƙin ciki. Kada ka hukunta ni, ya Allah.Ka faɗa mini laifin da kake tuhumata