Ayu 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ayuba ya tashi, ya kyakkece tufafinsa don baƙin ciki. Ya aske kansa, ya fāɗi ƙasa,

Ayu 1

Ayu 1:17-22