Ayu 1:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ga jakada ya zo wurin Ayuba a guje, ya ce, “Muna huɗar gona da shanu, jakuna suna kiwo a makiyayar da suke kusa da wurin,

Ayu 1

Ayu 1:12-18