Amos 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da za su hau su ɓuya a bisaƙwanƙolin Dutsen Karmel,Zan neme su in cafko su.Ko da za su ɓuya mini a ƙarƙashinteku,Sai in sa dodon ruwa yă yayyage su.

Amos 9

Amos 9:1-5