Amos 9:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan komo da mutanena ƙasarsu,Za su giggina biranensu da sukarurrushe,Su zauna a cikinsu.Za su shuka gonakin inabi, su sharuwan inabin.Za su yi lambuna, su ci amfaninsu.

Amos 9

Amos 9:7-15