Amos 8:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za mu sayi matalauci da azurfa yazama bawa,Mai fatara kuma da takalmabi-shanu.Za mu sayar da ruɓaɓɓen hatsi,Mu ci riba mai yawa.”

Amos 8

Amos 8:1-9