Amos 8:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suka yi rantsuwa dagumakan Samariya,Waɗanda suka ce, ‘Na rantse dagunkin Dan,Da ran gunkin Biyer-sheba,’Irin waɗannan mutane za su fāɗi,Ba za su ƙara tashi ba.”

Amos 8

Amos 8:10-14