Amos 7:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan hallakar da wuraren sujada nazuriyar Ishaku.Za a hallakar da tsarkakan wurare naIsra'ila.Zan fāɗa wa zuriyar sarkiYerobowam da yaƙi.”

Amos 7

Amos 7:1-15