Amos 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wahayin da Ubangiji ya nuna mini, na gan shi yana shirin hukunta jama'arsa da wuta. Wutar ta ƙone babbar teku, har ma ta fara ƙone ƙasar.

Amos 7

Amos 7:1-11