Amos 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wahayin, na ga fara ta cinye kowane ɗanyen ganye a ƙasar. Sai na ce,“Ka gafarta wa jama'arka, yaUbangiji!Ƙaƙa za su tsira?Ga su 'yan kima ne, marasaƙarfi.”

Amos 7

Amos 7:1-9