Amos 7:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amaziya kuwa ya ce wa Amos, “Kai maƙaryaci ne na ainihi! Koma ƙasar Yahuza ka nemi abin zaman gari, ka yi ta annabcinka a can.

Amos 7

Amos 7:3-17